Posts

Showing posts from December, 2017

​MU KOMA GA ALLAH

Image
Seeking forgiveness from Allaah is from the greatest of good deeds.”. Ya Allah... Forgive our sins, our indiscretions, our mistakes which we have done either deliberately or in innocence... Ya Allah forgive our past and guide use all in our future. Ameen.. 😭😭😭 1 Dazaran katashi zaka bude Data don gani sakon duniya. Amma Sallar Asubah cikin Jam'i tagagareka. ​Mu koma ga Allah.​ 2 Kana iya minti 90 cikin kallon ball idan anyi rashin sa'a atafi extra-time. Amma Sallar farilla tagagareka cikin Jam'i don kallon ball. ​Mu koma ga Allah.​