Posts

Showing posts from January, 2018

Jin Dadin Aure

Babban abin da mai son jin dadin aure ya kamata ya lura da shi shi ne:  Mace ta gari, ita za ta iya zama masa zinariya, duk lokacin da ta yi datti in aka wanke sai qyalqyalinta ya fito sarari. 

TRUE LIFE STORY

Allah ya shiryi maza masu amfani da sunan mata a group saboda groups yajamin. Masifa da har na koma ga Allah bazan mantaba akwai wani group na hausa novel dana shiga duk novel din da ka tambaya za a turo ma ,to wata ran sai na tambayi novel nace meshi ya turamin ta private to ashe na